close
Jump to content

Marubuci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
BERJAYAmarubuci
sana'a da sana'a
BERJAYA
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na author (en) Fassara, masu kirkira da penman (en) Fassara
Field of this occupation (en) Fassara rubutu da autograph session (en) Fassara
Hashtag (mul) Fassara writers da authors
ISCO-08 occupation class (en) Fassara 2641
ISCO-88 occupation class (en) Fassara 2451
Nada jerin lists of writers (en) Fassara
BERJAYA
Marubuci

Marubuci shi ne mutumin da ke nazari da bincike sannan ya rubata makala, littafi, mujalla, gamsasshen bayani a yanar gizo. rubutu kan tarihi, rayuwa, zamantakewa, bincike na ilimi ko wakokin zube.

Wasu nau'ikan mutane ne waɗandan suke nazari da binciken rayuwa, da halayyar jama'ar da suke zaune tare da su, sannan kuma su dabbaka rubutukan su domin fayyace ainahin daidaitacciyar hanya wacce kowa ya kamata yayi. Marubuta suna da wata baiwa da Allah ya basu, wacce da itane suke iya tsara maganganun da zasu nusar da makarancin rubutun nasu illar wani abu da yayi masa karan tsaye a zuciya. marubuci yakan yi tunani irin na mutane da dama, walau bai taba rayuwa a cikin su ba, ko kuma akasin haka.

Marubuci wani madubi ne mai ɗauke da majigin nazarto wani abu da zai faru ko kuma ya taba faruwa a wani ƙarni na can baya.

Littattafai

[gyara sashe | gyara masomin]

Magana Jari

Ruwan Bagaja

Tafiya mabudin ilimi

Shehu Umar

Shehu Jaha

Aljannar Duniya

Shahararrun marubuta.

[gyara sashe | gyara masomin]