close
Jump to content

Wikipedia:Link rot

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tarihin Usman Sani Bello (Usb_Dbt): Muryar Talakawa da Wayar da Kan Al'umma Gabatarwa Usman Sani Bello Wanda Aka fi Sani da (Usb_Dbt)jinjirin jarumi ne kuma mai fafutukar dawo da martabar talaka ta hanyar fadakarwa da wayar da kan al'umma. Yana zaune kuma yana gudanar da ayyukansa na kishin kasa a yankin Dambatta dake jihar Kano, inda ya sadaukar da kansa wajen zama muryar wadanda ba su da murya. Tafiyar Fafutuka Usman ya fara wannan fafutuka tun a shekarar 2020. Ganin yadda kalubalen rayuwa da rashin shugabanci nagari ke shafar talakawan gari ya sa ya yanke shawarar fitowa fili don dasa sabon tunani a zuciyar al'umma, musamman matasa da ma'aikata. Manufa da Sakon Fafutuka Babban gundarin sakon da Usman Sani Bello ke isarwa al'umma ya karkata ne akan abubuwa guda biyu: Zabar Nagartaccen Shugaba: Wayar da kan talakawa don su gane kima da tasirin kuri'arsu, ta yadda za su daina sayar da 'yancinsu kuma su koyi zabar shugabanni nagari masu kishin kasa. Yaki da Gurbataccen Shugabanci: Fitowa fili don kalubalantar gurbatacciyar gwamnati (Good Governance Advocacy) da nufin matsa lamba don samar wa al'umma sauki na rayuwa, abinci, ilimi, da ingantaccen tsaro.


English version Biography of Usman Sani Bello (Usb_Dbt) : A Voice for the Masses and Social Awareness Introduction Usman Sani Bello popular knows as(Usb_Dbt) is a dedicated grassroots activist and community champion based in Dambatta, Kano State. He has committed his time and energy to advocating for good governance, accountability, and the socio-economic well-being of the common man. The Journey Usman officially commenced his activism journey in 2020. Driven by the passion to see a transformed society free from political exploitation, he stepped forward to educate ordinary citizens on their constitutional rights and responsibilities. Core Mission & Message His activism strictly revolves around two core pillars: Political Awareness: Educating local communities and the underprivileged on the vital importance of choosing credible, competent, and visionary leaders rather than falling for political tokenism. Fighting Bad Governance: Standing firmly against institutional corruption and bad governance to demand better living conditions, economic relief, and systemic fairness for the masses.