close
Jump to content

Kiwo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
BERJAYAKiwo
agricultural practice (en) Fassara, academic discipline (en) Fassara da branch of agriculture (en) Fassara
BERJAYA
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na animal science (en) Fassara, agricultural production (en) Fassara, husbandry (en) Fassara da agricultural, veterinary and food sciences (en) Fassara
Bangare na animal science (en) Fassara da noma
Product or material produced (en) Fassara Kwai, nama, madara da fata
By-product (en) Fassara manure (en) Fassara
Harvested organism(s) (en) Fassara livestock (en) Fassara
BERJAYA
bafullatani na Kiwon shanu sa
BERJAYA
shanu na kiwo
BERJAYA
wata mace tana kiwon shanu

Sana'ar Kiwo.

BERJAYAKiwo
agricultural practice (en) Fassara, academic discipline (en) Fassara da branch of agriculture (en) Fassara
BERJAYA
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na animal science (en) Fassara, agricultural production (en) Fassara, husbandry (en) Fassara da agricultural, veterinary and food sciences (en) Fassara
Bangare na animal science (en) Fassara da noma
Product or material produced (en) Fassara Kwai, nama, madara da fata
By-product (en) Fassara manure (en) Fassara
Harvested organism(s) (en) Fassara livestock (en) Fassara
BERJAYA
makiyayi cikin shanunsa

Kiwo shi ne aikin da ya ƙunshi rainon dabbobi domin cin gajiyarsu ko amfana daga garesu, ta hanyar amfani da kuma abin da suke samarwa kamar nama, gashi, mai, nono, Kashi, kwai dadai sauransu. Kiwo ya hada da kula da dabbobi ko neman karin yawansu dan saidawa da ba su abinci, da ba su magani.

BERJAYA
Tomakai da akuya kenam suna kiwo
BERJAYA
Kiwon shanu

Kiwo na daya daga cikin sana’o’in kasar Hausa na dauri. Sana’a ce da ake gudanar da ita, kamawa tun daga cikin gidaje har ya zuwa ruga da Fulani makiyaya kan yi. Babu wani gida da ba a yin kiwo a kasar Hausa.

A duk faɗin duniya al'ummomi daban-daban na da ire-iren hanyoyin da suke kiwata dabbobinsu, kuma ya banbanta da na wasu al'umman, haka zalika mafiya yawan dabbobin da aka fi kiwata su a duniya su ne dabbobi kamar; Saniya, Tumaki, Akuya, Kaji, Aladu, Kifaye da sauransu.

Har wa yau, akwai wasu nau'ukan dabbobi da ake kiwata su a wasu bangaren duniya, kamar su Doki, Zomo, Zuma, kunkuru, Tsuntsaye da sauransu, Wadanda kuma a yanzu suke yaduwa a duniya, kuma kusan kowa na kiwata su.

[1]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-09-25. Retrieved 2022-04-21.